Mat 26:47 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kafin ya rufe baki ga Yahuza, ɗaya daga cikin sha biyun nan, da babban taron mutane riƙe da takuba da kulake, manyan firistoci da shugabanni ne suka turo su.

Mat 26

Mat 26:44-57