Mat 26:45 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya komo wurin almajiran, ya ce musu, “Har yanzu barci kuke yi, kuna hutawa? To, ga shi, lokaci ya yi kusa. An ba da Ɗan Mutum ga masu zunubi.

Mat 26

Mat 26:36-54