Mat 26:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Har wa yau a komawa ta biyu, sai ya je ya yi addu'a, ya ce, “Ya Ubana, in wannan ba zai wuce ba sai na sha shi, to, a aikata nufinka.”

Mat 26

Mat 26:41-45