Mat 26:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya komo wurin almajiran, ya ga suna barci, sai ya ce wa Bitrus, “Ashe, ba za ku iya zama a faɗake tare da ni ko da na sa'a ɗaya ba?

Mat 26

Mat 26:37-44