Mat 26:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce musu, “Raina yana shan wahala matuƙa, har ma kamar in mutu. Ku dakata a nan, ku zauna a faɗake tare da ni.”

Mat 26

Mat 26:30-44