Mat 26:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya ce masa, “Hakika, ina gaya maka, ko a wannan dare, kafin carar zakara, za ka yi musun sanina sau uku.”

Mat 26

Mat 26:28-43