Mat 26:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya ce musu, “Duk za ku yi tuntuɓe sabili da ni a wannan dare domin a rubuce yake cewa, ‘Zan bugi makiyayi, tumakin garken kuwa za su fasu.’

Mat 26

Mat 26:22-39