Mat 26:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu kuwa da ya lura da haka, sai ya ce musu, “Don me kuke damun matar nan? Ai, alheri ta yi mini, na gaske kuwa.

Mat 26

Mat 26:2-14