Mat 25:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma masu hikimar suka amsa suka ce, ‘Ai, watakila ba zai ishe mu mu da ku ba. Gara ku je wurin masu sayarwa ku sayo.’

Mat 25

Mat 25:1-19