Mat 25:45-46 Littafi Mai Tsarki (HAU)

45. Sa'an nan zai amsa musu ya ce, ‘Hakika, ina gaya muku, tun da yake ba ku yi wa ɗaya daga cikin waɗannan mafi ƙanƙanta ba, ai, ni ne ba ku yi mini ba.’

46. Waɗannan ne za su shiga madawwamiyar azaba, masu adalci kuwa rai madawwami.”

Mat 25