Mat 25:43 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na yi baƙunci, ba ku sauke ni ba. Na yi huntanci, ba ku tufasar da ni ba. Na yi rashin lafiya, ina kuma kurkuku, ba ku kula da ni ba.’

Mat 25

Mat 25:42-45