Mat 25:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ne Sarki zai ce wa waɗanda suke dama da shi, ‘Ku zo, ya ku da Ubana ya yi wa albarka, sai ku gāji mulkin da aka tanadar muku tun daga farkon duniya.

Mat 25

Mat 25:26-39