Mat 25:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a tara dukan al'ummai a gabansa, zai kuma ware su dabam dabam, kamar yadda makiyayi yake ware tumaki da awaki.

Mat 25

Mat 25:31-38