Mat 25:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ubangijinsa ya amsa masa ya ce, ‘Kai mugun bawa, malalaci! Ashe, ka sani ina girbi inda ba ni na shuka ba, ni kuma mai son banza ne?

Mat 25

Mat 25:22-28