Mat 25:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi kuma wanda ya karɓi talanti guda ɗin, sai ya matso, ya ce, ‘Ya ubangiji, na sani kai mutum ne mai tsanani, kana son girbi inda ba kai ka shuka ba, mai son banza ne.

Mat 25

Mat 25:17-34