Mat 25:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai mai talanti biyun nan kuma ya matso, ya ce, ‘Ya ubangiji, kā ba ni talanti biyu, ga shi kuma, na ci ribar biyu.’

Mat 25

Mat 25:12-27