Mat 25:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi wannan da ya karɓi talanti biyar sai ya matso ya kawo waɗansu talanti biyar, ya ce, ‘Ya ubangiji, kā ba ni talanti biyar, ga shi kuma, na ci ribar biyar.’

Mat 25

Mat 25:18-27