Mat 25:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma wannan da ya karɓi talanti ɗaya ɗin, sai ya je ya tona rami ya ɓoye kuɗin ubangijinsa.

Mat 25

Mat 25:10-22