Mat 25:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ba ɗaya talanti biyar, ɗaya talanti biyu, wani kuma ya ba shi ɗaya, kowa dai gwargwadon ƙarfinsa. Sa'an nan ya tafi.

Mat 25

Mat 25:12-25