Mat 24:49-51 Littafi Mai Tsarki (HAU)

49. sa'an nan ya soma dūkan abokan bautarsa, yana ci yana sha tare da mashaya,

50. ai, ubangidan wannan bawa zai zo a ranar da bai zata ba, a kuma lokacin da bai sani ba,

51. yă farfasa masa jiki da bulala, ya ba shi rabonsa tare da munafukai. Nan za a yi kuka da cizon baki.”

Mat 24