Mat 24:43 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma dai ku sani, da maigida zai san ko a wane lokaci ne da dare ɓarawo zai zo, da ya zauna a faɗake ya hana a shigar masa gida.

Mat 24

Mat 24:40-45