Mat 24:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ku yi koyi da itacen ɓaure. Da zarar rassansa sun fara sakuwa, suna toho, kun san damuna ta yi kusa ke nan.

Mat 24

Mat 24:25-41