Mat 24:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Bayan tsabar wahalar nan, nan da nan sai a duhunta rana, wata kuma ba zai yi haske ba. Taurari kuma za su farfaɗo daga sararin sama, za a kuma girgiza manyan abubuwan da suke sararin sama.

Mat 24

Mat 24:24-38