Mat 24:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Don haka sa'ad da kuka ga mummunan aikin saɓo mai banƙyama, wanda Annabi Daniyel ya faɗa, an tsai da shi a Wuri Mai Tsarki (mai karatu fa yă fahimta),

Mat 24

Mat 24:9-24