Mat 23:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sukan ɗaura kaya masu nauyi, masu wuyar ɗauka, su jibga wa mutane a kafaɗa. Amma su kansu ko tallafa musu da ɗan yatsa ba sa yi.

Mat 23

Mat 23:2-13