Mat 22:46 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba kuwa wanda ya iya tanka masa. Daga ran nan kuwa ba wanda ya yi ƙarfin halin sāke tambayarsa wani abu.

Mat 22

Mat 22:36-46