Mat 22:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka ce, “Na Kaisar ne.” Sa'an nan ya ce musu, “To, sai ku ba Kaisar abin da yake na Kaisar, ku kuma ba Allah abin da yake na Allah.”

Mat 22

Mat 22:14-22