Mat 22:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai sarki ya ce wa barorinsa, ‘Ku ɗaure shi ƙafa da hannu, ku jefa shi cikin matsanancin duhu. Nan za a yi kuka da cizon baƙi.’

Mat 22

Mat 22:10-20