Mat 22:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai bayin suka yi ta bin titi titi, suka tattaro duk waɗanda suka samu, mugaye da nagargaru duka, har wurin bikin ya cika maƙil da baƙi.

Mat 22

Mat 22:4-13