Mat 22:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Yesu ya sāke yi musu magana da misalai ya ce,

2. “Za a kwatanta Mulkin Sama da wani sarki, wanda ya yi wa ɗansa biki.

3. Sai ya aiki bayinsa su kirawo waɗanda aka gayyata bikin, amma waɗanda aka gayyatar suka ƙi zuwa.

Mat 22