Mat 21:43 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka ina gaya muku, za a karɓe Mulkin Allah daga gare ku, a bai wa wata al'umma wadda za ta ba da amfani nagari.

Mat 21

Mat 21:34-45