Mat 21:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma da manoman suka ga ɗan, suka ce wa juna, ‘Ai, wannan shi ne magajin, ku zo mu kashe shi, gādonsa ya zama namu.’

Mat 21

Mat 21:34-43