Mat 21:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“To, me kuka gani? An yi wani mutun mai 'ya'ya biyu maza. Ya je wurin na farkon, ya ce, ‘Ɗana, yau je ka ka yi aiki a garkar inabi.’

Mat 21

Mat 21:19-33