Mat 21:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa muka ce, ‘Ta mutum ce,’ ai, muna jin tsoron jama'a, don duk kowa ya ɗauki Yahaya a kan annabi ne.”

Mat 21

Mat 21:20-27