Mat 21:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma manyan firistoci da malaman Attaura suka ga abubuwan al'ajabi da ya yi, har yara suna sowa a Haikalin suna cewa, “Hosanna ga Ɗan Dawuda!” sai suka ji haushi.

Mat 21

Mat 21:13-21