Mat 20:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wajen la'asar kuma ya fita ya sami waɗansu a tsaitsaye, ya ce musu, ‘Don me kuke zaman banza yini zubur?’

Mat 20

Mat 20:2-12