Mat 20:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Yesu ya amsa ya ce, “Ba ku san abin da kuke roƙo ba. Kwa iya shan ƙoƙon da ni zan sha?” Suka ce masa, “Ma iya.”

Mat 20

Mat 20:19-27