Mat 20:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

suna cewa, ‘Na bayan nan, ai, aikin sa'a guda kawai suka yi, ka kuwa daidaita mu, mu da muka yini zubur muna shan wahala da zafin rana.’

Mat 20

Mat 20:2-22