Mat 2:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

‘Ke ma Baitalami, ta kasar Yahuza,Ko kusa ba ke ce mafi ƙanƙanta a cikin manyan garuruwan Yahuza ba,Domin daga cikinki za a haifi wani mai mulki,Wanda zai zama makiyayin jama'ata, Isra'ila.’ ”

Mat 2

Mat 2:1-8