Mat 2:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya je ya zauna a wani gari wai shi Nazarat, domin a cika faɗar annabawa cewa, “Za a kira shi Banazare.”

Mat 2

Mat 2:13-23