Mat 2:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“An ji wata murya a Rama,Ta kuka da baƙin ciki mai zafi,Rahila ce take kuka saboda 'ya'yanta.Ba za ta ta'azantu ba, don ba su.”

Mat 2

Mat 2:15-23