Mat 2:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ya zauna a can har mutuwar Hirudus. Wannan kuwa domin a cika abin da Ubangiji ya faɗa ne ta bakin annabin cewa, “Daga Masar na kirawo Ɗana.”

Mat 2

Mat 2:5-23