Mat 2:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma da aka gargaɗe su a mafarki kada su koma wurin Hirudus, sai suka koma ƙasarsu ta wata hanya dabam.

Mat 2

Mat 2:10-13