Mat 19:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu kuwa ya ce, “Ku bar yara ƙanana su zo wurina, kada ku hana su. Ai, Mulkin Sama na irinsu ne.”

Mat 19

Mat 19:6-22