Mat 19:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai almajiran suka ce masa, “In ko haka tsakanin mutum da mata tasa yake, ashe ma, rashin yin aure ya fi amfani.”

Mat 19

Mat 19:1-13