Mat 18:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk wanda ya ƙasƙantar da kansa kamar ɗan yaron nan, ai, shi ne mafi girma a Mulkin Sama.

Mat 18

Mat 18:1-9