Mat 18:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma wannan bawa, da fitarsa sai ya tarar da wani abokin bautarsa, wanda yake bi dinari ɗari bashi. Ya cafi wuyarsa, ya ce, ‘Biya ni abin da nake binka.’

Mat 18

Mat 18:22-31