Mat 18:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Har wa yau dai ina gaya muku, in mutum biyu daga cikinku, ra'ayinsu ya zo ɗaya a nan duniya a kan wani abin da za su roƙa, Ubana kuwa da yake Sama zai yi musu shi.

Mat 18

Mat 18:11-25