Mat 18:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuma ya ƙi sauraronsu, sai ka shaida wa ikilisiya. In kuma har ya ƙi sauraron ikilisiyar, ka maishe shi kamar bare, ko mai karɓar haraji.”

Mat 18

Mat 18:8-22