Mat 18:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“In ɗan'uwanka ya yi maka laifi, sai ka je, ka gaya masa laifinsa, kai da shi, ku kaɗai. In ya saurare ka, to, kā maido da ɗan'uwanka ke nan.

Mat 18

Mat 18:6-22